Dukkan yabo da godiya sukara gabba ga Allah madaukakin sarki tsira da Amincini aukara tabbata ga Annabi muhammad sallallahu alaihi wassallam
GODIYA
godiya ta masanman ga mahaifina dahaifiyata
Hakika bazan taba mantawa dakuba saboda kune matakin farko na tarbiyar da nasamu ta inda nafara karatuna agurin mahaifina sannan daga baya ya mikani ga malamina na biyu sheikh malam mansur wato malam ango Allah yayi masa rahma
Daga nan yakaini zaria gurin sheikh malam murtala unguwan jaba sabon garin zaria inda dansa malam ahmad murtala wato malam magaji yaci gabada shayar dani
Daga nan nakuma karuwa da ilimin sheikh usman bin idris kusfa zaria
Nasha karatu agurin malam ibrahim murtala zaria
Da malam sa idu zaria
Da malam yunusa zaria
Daga nan nasha karatu agurin malam muhammad almajirin sheikh aliyu isa ibrahim fantami
Nasha karatu agurin
Babban limamin kiru sheikh malam mamuda mu awiya malam nagode bazan taba mantawa da kaiba wallahi
Nasha karatu agurin
Sheikh malam yahaya kiru malam ina godiya
Nasha karatu agurin
Malam tuhamu na malam ali bakin rafin Alhazawa malam Allah yaja kwana
Nasha karatu agurin
Babban masoyin Annabi muhammad sallallahu alaihi wassallam wato
Sheikh sharif Sheikh Shariff Sani Janbulo
Wallahi sidi kamin komai ka kara ladabtar dani sosai achikin son Annabi muhammad sallallahu alaihi wassallam da koyi da halinsa nagode sidi
Nasha karatu agurin sheikh malam musa abuja malam na karu dakai sosai ina kewarka musanman karatun riyadussalihina da arrijalu wannisa haula rasul sallallahu alaihi wassallam
Nasha karatu agurin
Sheikh Umar sani Fagge malam na karu sosai dakai Allah yasaka da Alkhairi
Nasha ilimi agurin sheikh malam halliru maraya kaduna malam Allah yaja kwana malam nagode
Nasha ilimi agurin sheikh ja afar mahmoud adam malam tin ina karami wallahi nake karawa dakai Allah yayi maka rahma
Nasha karatu agurin shekh malam lawan trayom dukda malam asiya yanzu bana tare dakai amma nagode da iliminda kabani
Nasha karatu agurin malam Nazifi alkarmawi Sheikh Nazifi Alkarmawi TV
Wallahi muna alfahari dakai mungode
Bazan taba mantawa da sheikh malam abdallah usman gadon kaya malam nakaru da kai matuka nagode
Bazan manta da malamina abin koyi Sheikh Aminu Ibrahim daurawa malam har abada bazan mantada kai arayuwata ba nagode malam
Malamai na Addini kenan ina alfahari daku wallahi kunsaitani matuka Allah yayi maku sakayya da Alkhairi nagode nagode nagode
#BOKO_MA_BAZAN_MANTA_DAKUBA
Bagaren boko ba lokaci Amma zan godewa
Dr, Bashir lawan zaria nagode matuka
Dr, Bukhari zaria Allah yasaka na karu dakai
Dr, muhammad Sagiru zaria kanuna min kauna nagode
Dr, muhammad muhammad zaria wallahi nagode
Dr, jonathan giwa zaria nagode
Dr, isekai. bazan taba mantawa dakuba wallahi nagode nagode nagode
Baba kayi gaskiya kaci inyi hakuri da komai intsaya akan ilimi nan gaba duniya hannun masu ilimi zata koma gashi kuwa ta tabbata
Mahaifina kalaman ka agirina tamkar rubutune akan dutse
Nagode nagode nagode
Mahaifina malam dauda Ahmad muhammad Alhazawa kiru
Da mahaifina malama amina yunusa gidan Malamai Alhazawa kiru
Allah yayi maku rahma
Akarshe ina matukar godiya ga duk wanda yataba bani gudun mawa ta wanne bangarene arayuwata
Nagode nagode nagode ma
By: Honorable sunusi dauda Alhazawa
Wato: Sunusi khalifa Alhazawa
Date : 30/12/2024

0 Comments