WASU GURAREN DA AKA SAYAR A KANO -ƳAN KWANKWASIYYA

Ƴan kwankwasiyya sunfara fitarda jadawalin guraren da suke zargin gwamna ganduje da maƙarraban gwamnati sun sayar
Ga jadawalin kamar haka

Jerin sunayen wasu daga cikin filayen makarantu,asibitochi,kasuwanni masallatai,da makabartu da gwamnatin jihar Kano ta yankasu ta siyar daga shekarar 2015 zuwa 2023 Karkashin Gwamna Ganduje da mukarrabansa*

1) Aminu Kano School of LEGAL Studies anyanka filaye a cikinta.

2)Akwai Filin Makarantar primary school a Nan karamar hukumar Bagwai Wanda chairman din karamar hukuma ya siyar, sannan Akwai filin gidan gonar kasco Wanda shima an siyasar.

3)Farkon Tafawa balewa way, opposite Central Hotel. Akan interlock akai shaguna.

4) Akwai Anan Garinmu Na Gwarzo Makarantar Kurame da Take Kwakwaci Town Hall

5) Akwai tashar malam kato

6) Asibitin kabuga  Gwarzo Road

7) school of tourism daula hotel

8) Jikin secondary tarauni

9) Akwai makarantar garin zangon bare bari a karamar hukumar ungoggo

10) Gaya special primary school

11) Gaya general hospital

12) Gaya zonal Education

13) Dabo goverment girls scondry school har aji suka raba biyu suka saida  rabi kuma duka ginin ciki makaranta ake yinsa baa gefe ba

14) Kotun Kasuwar Kurmi

15) Akwai makarantar Mariri

16) Kasuwar Kachako Takai local government area

17) Dorayi karama gidan sarki primary school

18) Government Technical College Ungogo

19) Jikin primary din ɗan zakara kan titin rimin auzinawa

20) Cikin Maqabartar Falali Wajen Da Ko Shekara 5 baya ana binnewa mutane

21) Gaban Masallacin Juma'a Na Dakata

22) Gaya LGA, Gaya Kudu Kasuwar Bagauda

23) Akwai filin dajin (Dansoshiya) dake karamar hukumar Kiru shima sun gidid di bashi 

24) gidan gonar dake Dangora duka a Karamar hukumar Kiru

25) Gidan Radio tukuntawa

26) Islamic center Rano sun yankata sun rabar da ita

27) Makarantar rkwakwaci ta katsina road hanya beside hajjcamp

28) filin makaranta na bayan wreca goron dutse

29) Rimin Gado Special primary school.

30) Government secondary school kofar nassarawa kusa da sani abacha stadium 

31) Fire service, dakata 

32) Woman Center dakata
 
33) bayan katangar North West

34) Ahmadiya cemetery daura da inec ofis.

35) Sannan akwai gidan ruwa wanda shima yake nan kusa da inec ofis 

36) Dabo girls airport road 
Stadium school airport road

37) Akwai wani ɗan fili da aka yanka anan kan titin kings garden dake brigade.

38) Darmanwa jikin katangar gandun sarki, ta daga baya.

39) makarantar kurame Dake Rano

40) Gss Dawanau, under Dawakin Tofa

41) Masallacin jumaa na Dawakin Tofa

42) Government girls Dukawuya 

43) GSS Goron dutse all along FCE road kano

44) GTC DADINKOWA, DADINKOWA TOWN.  DOGUWA LG.

45) Kano state House of Assembly estate

46) Gaya special primary school opposite emir palace

47) Women Center Gyadi-Gyadi court, Tarauni L. G

48) Shehu minjibir boarding primary school

49) GGC Gezawa

50) GGC Jogana  

51)Gabasawa security college 

52) Maitama sule science college

53) Garko science college

54) bayan Massalaci malam isiyaka rabiu

55) Government Secondary School Stadium Airport Road, Sabon Gari Stadium

56) Kotun kasuwar kurmi

57) Dawakin Dakata primary school

58) makabartar kabarin raka ita KO sati ba a fiba inaga dafara yankata anagina gidan mai

59) Izazuddini sani mai nagge gwale

Kacokan suka siyar da ita suka dawo da ita cikin filin unguwa da muke ibadu da motsa jiki a cikinsa

60) Tudun yola bajallabe sun yanki filin primary sun yanka fulotai, amma ba'a gina ba.

61) Bayan Asibitin primary care na  Zarewa Rogo local government

62) GTC TIGA (formerly GTC WUDIL) Makarantar da Sen. Kwankwaso da kansa yayi an rufeta

63) Government college Zawachiki panshekara road

64) Abbatuwa Zawachiki panshekara road wannan fili kwankwaso ya barshi ne da niyar za'a gina jami'a a wajan ko kuma school of hygiene Amma wlh Yanzu sun siyar da wajan gaba ɗaya

65) Makarantar GSS panshekara

66) Cikin harabar Gaya special primary School Gaya LG

67) Chairman dinmu na Tsanyawa local government  ya siyarda wasu dazuka da faqo-faqo Dake local government din tsanyawar

68) karamar hukumar dambatta yasiyar mana da asibitin dabbobi na karamar hukumar dambatta yanxu haka gidaje akeyi agun

69)Panshekara Secondary school sunyi katanga ta gaba sun yanka ragowar filin dake bayan makarantar

70) Alfijir science school wacce take a state  library. Community school ce.

71) masallachin Idi dake kofar mata

72) Masallachin Juma'a dayake Fagge

73) Trailer parks datake dawanau

74) gidan jaridar Triumph dayake fagge

75) Polytechnic

76) School of Management 

77) Gaban Bandirawo city anyanka pilotai anyi gidan mai

78) Gaban Amana city 

79) Badala tun daga kofar dan agundi har zuwa kofar famfo

80) Bayan filin wasanni na kofar Na'isa

81) katon filin jami'ar North West University wanda yake Opposite Northwest university Muhammad Buhari Road

82) Government Girls Secondary School Gandun albasa

83) Labe-Labe hanyoyin da iyakokin gonaki wanda shanu da dabbobi suke wucewa sunayin kiwo

84)  Babban layi na kasuwar kofar wambai

85)psychiatric hospital dawanau

86) kasuwar kantin kwari

87) school for Qur'anic dawakin tofa

88) Dawanau primary school

89) Tashar mota ta shahuci kusada asibitin Murtala

90) jikin stadium din kofar mata

91) Sabon gari stadium

92) filin gida dubu na karamar hukumar Ajingi

93) filin kasco dayake karamar hukumar Bebeji

94) Tashar Kano line wacce take a titin zaria road

95) Filin gidan zakka

96) Offfice Din Tsafta Dake Shahuci Kusa Da KEDCO Sun Rushe Ginin Gaba Daya Sun Yanka Shaguna 
Suna Kokarin Fara Gini

97) Quarters Din WRECA  Katafaran Wajene Da Ma'aikatan Gidan Ruwa Suke Zaune A Wajan karamar hukumar kumbotso

98) Gaban Islamic Centre Zawachiki Sectariat: Nanma An Siyar Da Wajan Anyi Shaguna

99) Cotton Gennery Government Collage Zawachiki Katafaren Fili Ne A Wajan Amma Saboda Lalacewar Wannan Gwamnatin Ta yanka filaye

100) GSS Panshekara : Dake Kusa Da 52 Squarant An Siyar Da Filaye Fiye

101) bakin gidan gona getso

102) bakin makarantar yagwamawa getso

103)  bakin asibitin gwarzo

104) Dambatta General hospital anyaka shaguna a gabansa

105) Government secondary dambatta

106) Vocational center Gwarzo

107) L E A Gwarzo

108) Town Hall Gwarzo

109)High court Gwarzo

110) Makarantar Primary Ta Sulaiman Chamber wacce take a Rijiyar lemo. itama Aje Aduba Sun Toshe ko' ina sunyanka shaguna

111)Akwai school of informatics dake kura L.G.A

112) Primary health care na kawon mai gari, a karkashin giginyu ward nassarawa local government

113) Madobi Road Filin Wasan Kwallon Kafa Na Matasa Dake (Sani Abacha Youth, Centre) Sun Siyar Angina Shaguna 

114) Kogin Ruwa Na Promise Dake Janbulo Sun Siyar Ruwan Sama Idan Yasauka Babu Inda Yake Taruwa Kokarin Hada Ambaliya Yakeyii Duk Shekara

 115) Filin gidan ruwa mazabar kaura goje

116) Asibitin koyarwa na KUST wudil da'aka siyar

117) Kasuwar yan' Albasa wacce take a Kwanar Ungogo yayinda aka tashesu aka yanka shaguna

118) makabartar kuka bulukiya dake dala LGA

119) Agriculture Mechanisations center. Wacce take a farm center.

120) Kano state railway station.

 122) Dawanau market
 
  123) hayin hago farmer land

 124)dawakin tofa cottage

  125) Romi village bush

   126) Romi harder's links

  127) Tattarawa harder's links

  128) Badume market

129) yan' awaki dawanau kasuwar dabbobi

130) Sannan Babbar badakalar filaye sai ka shiga Gwale local governments Inda aka hada Kai da SHUGABAN JAM'IYYA, SHUGABAN KARAMAR HUKUMA, DARACTAN MULKI , LAND OFFCER DA MATAIMAKINSA, S S U, da sauran su.Inda suka kasafta guraren gwamnati. Kamar su 1)Unguwar dabai 2)yan rake 3)Hauren Wanki 4)kofar famfo da sauran su. 
          
 Kano State Sectary National Kwankwasiyya E-Politics


31st- march -2023.

Post a Comment

2 Comments

Anonymous said…
Masha Allah
Anonymous said…
Ubangiji Allah Ya kyauta Wanda yayi dai dai zaiga dai dai