Ande wayi garine da wani labari da yakarade social media cewa
Dana dubu biyar wadanda zai saki acikin watan biyar mai zuwa
CBN yace wannan labarin ba gaskiya bane
Don haka yanemi jama a da suyi watsi dashi
Ya bayyana hakanne awata sanarwa daya fitar a shafin sa na
Wanda akafi sanida Twitter ada

0 Comments