YAUCE RANAR FARKO A NIGERIA

Za mu fara takkin nuna rashin goyon bayan tsadar rayuwa a jihohi 36 a Najeriya - NLC

NLC

ASALIN HOTON,NLC DA TUC


A yau ne kungiyar kwadago a Najeriya ke fara zanga-zanga ta ƙasa baki daya don nuna rashin amincewa da janye tallafin man fetur da gwamnatin kasar ta yi.


Shugaban kasar Bola Ahmed Tinubu ya jajanta wa `yan kasar dangane da halin matsi da matakin ya jefa su ciki, amma ya ce babu wani zabin da ya fi janye tallafin, kana ya sanar da wadansu matakai da gwamnati ta dauka don rage radadin janye tallafin.


Sai dai kungiyar kwadagon ta ce babu wani tasiri da za su yi wajen rage wa al`umma ukuba.


Jiya Talata shugabannin Æ´an kwadagon sun yi zama da wakilan gwamnati a fadar shugaban kasa, sai dai ba a cimma komi ba.


Dan haka kungiyar tasha alwashin farawa daga yau Laraba 2 August 

Post a Comment

0 Comments