Mai wayar mai suna s Balarabe yayi jawabi kamar haka
MAI ADAIDATA DAN ALBARKA
A Safiyar Wannan Rana Na Hadu Da Wannan Mai Adaidaita Sunansa Halifa Dan Tarauni Local Government ne Yau Na hau Adai Adaitan sa Na Sauka A Ko far Nasarawa Na Manta
Wayata Infinix ox Pro Wanna Kudin Ta Naira 220,000 bayan Rabin Awa Sai Na Duba Banga Wayata Ba Sai Na, Ari Waya Na Kira Sai Ya Daga Sai Nace Masa Nine Mai Wannan Wayar Dana Sauka A Kofar Nasarawa.
Sai Yace Eh Ya Ganta Amma Yanzu Yana Zoo Road Zai Dawo Ya Kawon Chan Bayan Minti Sha Biyar Sai Gashi Ya Dawo Ya Bani Wayata
Nayi Masa Godiya Mutane Sunata Saka Masa Albarka Saboda Haka Babu Inda Babu Masu Amana Allah ya Tsare Shi Daga Sharrin Duniya Da Lahira Ya Saka Masa Da Alheri Ameen Ya Allah.
Ina mana wasilici da mu kansace Masu amana da gaskiya.
Inji s-balarabe mai wayar mazaunin jihar Kano dake nigeria

0 Comments