ATIKU YAJE YA NEMI JAMA A KAWAI - NNPP

JAM IYYAR NNPP TA MUSANTA BATUN TATTAUNAWAR SU DA ATIKU


Shugaban jam'iyyar ne ya musanta zargin Baya atiku yabayyana cewa suna tattaunawa da Kwankwaso na NNPP


Da kuma piter obi na jam'iyyar labour

Amma NNPP tace kamata yayi Atiku yaje ya nemi tashi jama ar ba sai ansha wuya angina jam iyya sannan amiƙa masaba

Yace ni aganina mulki na Allah ne kowa yanema kawai

Ga cikakken rahoton daga

Wasu labaran da zaku iya karanntawa



Karkumanta munanan a



Idan kuna buƙatar awallafa maku tallanku kutuntuɓemu a WHATSAPP 👇
+2347087772875

Post a Comment

0 Comments